IQNA - An kafa gidan adana kayan tarihi na kur’ani mai tsarki a yankin “Hira” na birnin bisa kokarin mataimakin sarkin Makka.
Lambar Labari: 3492850 Ranar Watsawa : 2025/03/05
Tehran (IQNA) A ranar Lahadi 10 ga watan Oktoba ne aka ci gaba da gudanar da gasar kur'ani mai tsarki karo na 6 na mata a Dubai, wadda aka fara a ranar Asabar 9 ga watan Oktoba, tare da halartar wakilai daga kasashe 136 da al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3487947 Ranar Watsawa : 2022/10/03